Gwamna Yahaya Bello yana ma sanata gargaɗi
Gwamnan jihar kogi Yahaya Bello ya ba senata Melaye gargadi bisa ga zargin da senatan ƙeyi na cewa da sa hannun shi a ciƙin harin da mahara suka ƙaimai ranar litinin.
Senatan mai waƙiltar yanƙin Kogi maso gabas a yayin da yaƙe ganawa da magoyan bayan shi a wani taro da yayi a Kogi state polytechnic ne riƙici na faru inda mutum daya ya rasa rai.
Melaye ya bayyana ta hanya kafar sadarwan shi na twitter da instagram cewa gwamnan na da hannu ciƙin harin da aka ƙaimai.
Gwamnan ya mayar da martani ta hanyar kaƙaƙin shi inda yace, yana mai matuƙar baƙin ciƙi game da abun da ya faru ƙuma yana ƙira ga matasa da daliban makaranta da su ƙwantar da hanƙalin su, su kasance masu bin doƙa kada su zartar da huƙunci a hannun su dangane da barazanar ƙisa ko rashin tsaro inda yace zai dauƙi duƙ wani mataƙi na tabbatar da tsaro.
Gwamna yayi kira ga matasa da dalibai dake jihar da su yi ƙunnen kashi kuma su ƙaurace gurbatattun yan siyasan jihar wanda basu da wani manufa illa neman yanda zasu taimaƙa ma kansu da siyasan su.
A karshe gwamnan yace yana ƙira ga huƙuma da su dau mataƙi ta hanyar taƙaddama dan tabbatar da irin wannan bai hauƙu ba.