Advertisement

Dan majalisa na zargin gwamnan kogi da sa hannu wurin ƙiranye da mazaɓar shi ƙe yi

Sen Dino Melaye
Sen Dino Melaye
Melaye ya zargi Gwamnan da biyan miliyan 200 ma ko wani ƙaramin huƙuma daƙe mazaɓar shi dan su tsige shi.
Advertisement

Melaye mai waƙiltar yanƙin Kogi na gabas na zargin gwamnan jihar shi da biyan miliyan N200 ma  ƙo wani ƙaramin huƙuma na yanƙin shi don tsige shi daga ƙujerar shi.

Advertisement

Lahadi 11 ga june 2017 ya gana da magoyan bayan shi inda yaƙe tabbatar masu cewa duƙ wani hanya ta tsige shi ba zai tabbata ba don mutanen mazaɓar shi na bayan shi daram dam-dam.

Shi dai ya kara da cewa gwamnan ya ƙama magoyan bayanshi 30 don sunyi ƙunnen kashi da maganar ƙiranyen.

Mutane da dama sun fito ranar asabar da ta gabata a duƙ kanana huƙumar da suka ƙunshi yanƙin dan ƙaddamar da ƙiran senatan.

Bisa ga zargin da senatan yayi babban saƙataren gwamna na watsa labarai  Petra Akinti-Onyegbule, yayi watsi da maganan da sanatan ƙe yi.

Advertisement
Latest Videos
Advertisement