Advertisement
Mataki uku wanda shugaban ƙasa zai yi domin cî gaban tattalin arziki a shekara 2017
President Muhammadu Buhari
Jamʼiyyar PDP sun shawarci shugaban ƙasa ya nemi taimakon ƙwararren mutane domin warware matsalan rashin ci gaba na tattalin arzikin Najeriya.
Advertisement
Jamʼiyyar PDP ta shawarci shugaban ƙasa Muhammadu Buhari yà canza manufofinsa na ingantar da tattalin arziki nan da nan.
Advertisement
Sun shawarci shugaban ƙasa ya usar da masana cikin harkokin ƙasar Najeriya domin a warware matsalan tattalin arzikin da ake fama da shi.
Ga shawara uku wanda ƴan adawa sun kawo game da tattalin arziki a shekara 2017.
1. A ƙara yawan kuɗin domin wadatar da jamaʼa.
2. A ƙara ƙarfin kashe kuɗi, da kuma darrajan kuɗi.
Advertisement
3. A rage yawan haraji wanda ya jawo kumbura da rashin darajjan kuɗi. A rage mahara na farashi a musayar kuɗi.
Jamʼiyyar PDP sun bayyana waɗanan shawarwari ta hannun kakakinsu mai suna Dayo Adeyeye.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement
More from Pulse Nigeria
Advertisement