Advertisement
Gwamnati zata ƙaddamar da kasuwan kilishi saboda a dinga fitar dashi kasashen waje
Aminu Masari
Gwamna Aminu Masari ya bada wannan labarin a jihar katsina yayin da wata ƙungiyar ci gaban batagarawa suƙa ziyarce shi
Advertisement
Ranar laraba Gwamnatin jihar Katsina tace zata ƙaddamar da yin kasuwan yin kilishi a ƙaramar huƙumar batagarawa don amfanin ciƙin gida da ƙasashen waje.
Advertisement
Gwamna Masari yayi wannan sanarwa yayin da wata ƙungiyar ci gaban yan batagarawa suka ziyarce shi.
Yace za’a ƙaddamar da wannan kasuwar a ƙauyen ƙayauƙi daƙe ƙaramar huƙumar batagarawa
Masari yace shuwagabannin huƙumar tattalin arziki da ƙarfafawa tare da NAFDAC zasu duba tsarin tsabtar yin haka.
Gwamnar yace manufar yin wannan kasuwar don samar ma gwamnatin wata hanyar samun ƙudi.
Advertisement
Ya shawarci masu kasuwancin kilishi da suyi taimaƙe huƙuma dan tabbatar da wannan manufar.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement