Advertisement

Sojoji sun dakile hari da wani dan kunar bakin wake ke shirin kai wa

Sojojin sun kama shi ne a garin Uba dake nan jihar Adamawa.
Advertisement

Kamar yadda majiya suka shaida, an kama dan kunar bakin waken ne, yayin da yake neman shiga garin.

Advertisement

Lamarin ya biyo bayan kwana biyu da faruwar mummunar harin da yan kunar bakin wake suka kai masallaci da kasuwa a garin Mubi, wanda yayi sanadiyar mutuwar mutane da dama tare da jikkata wasu daban.

Advertisement
Latest Videos
Advertisement