Shugaban kasa muhammadu Buhari, a ranar 30 ga watan afrilu ya gana da shugaban kasar Amurka, Donald trump a fadar ta white House.
ADVERTISEMENT
Abubuwa 7 da Donald trump ya sanar ma Buhari
Ga wasu muhimman Abubuwa 7 da ya bayyana ma yan jarida bayan ganawar shi da Buhari:
Kafin su bayyana gaban manema labarai, shugabannin sunyu ganawar sirri inda suka tattauna kan wasu muhimman batutuwa da suka hada da hanyar Samar da cigaba a fannin kasuwanci da kuma yaki da ta'adanci da kuma hanyar samun kyakkyawar tsarin dimokradiyya.
JOIN OUR PULSE COMMUNITY!
ADVERTISEMENT
Eyewitness? Submit your stories now via social or:
Email: eyewitness@pulse.ng
ADVERTISEMENT