ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Launuka guda biyar na fitsárí da kuma maʼanar sa

Launi na fitsari yana baƴƴanawa idan akwai cutá ko ráshì a sasheʼn jiki na mutum.

Launuka guda biyar na fitsárí da kuma maʼanar sa

Yana da amfani ka kulá da launiʼn fitsari da kuma irin taɓi da a ke ji da shi a mafitsàrá. Idan akwai rashi na aiki a jiki, ko kuma rashi na  bitamin, launi na fitsari za ya nuna shawara na abinci wanda yake dacê da mutum. Misali, idan akwai jini a cikin fitsari, yana nuna cewa Ƙoda ko mafitsará yana da matsala na cutá.

Ga launi daban-daban na fitsari, da kuma maʼánár su domin ka lurâ duk lokacin da ka shiga gidan fitsari.

1. Ƙarara da Haske.

ADVERTISEMENT

Fitsari mai haske ko karara yana nufi cewa akwaí  lafiyaʼn jiki kuma mutum yana shâ issasheʼn ruwa. Ruwa yana da amfani ga jiki sossai. Yaná ƙara lafiya na jiki. Ruwa mai yawa ba ya da illa ga jikiʼn mutum.

2. Fitsari mai launin ɗorowa.

Fitsari mai launi na ɗorowa ya na nufi cewa mutum ba ya da issasheʼn ruwa a jikiʼn sa. Shi ne dallili na shawara cewa mu sha ruwa ko da yaushe.

3. Fitsari mai launin kwali ko ƙásá.

Idan fitsari na mutum yana da launin ƙisa, yana nuna cewà akwai matsaloli na hanta, da kuma rasi na ruwaʼn jiki. Sai ka yi maza, ka tafi wajen likita.

ADVERTISEMENT

4. Fitsári mai launin lemu.

Idan fitsari na mutum yana da launiʼn lemu, hanta yana da cutá kenan. Wannan haƙiƙa ne har dai idan mutum ba ya shaʼn lemu mai launiʼn fanta.

5. Fitari mai Jaʼn Launi.

Idan fitsariʼn ka yana da jaʼn launi, akwai babbar matsala na kwaran da gaske. Idan ba abini wanda kà cí ba ne, akwai buƙata ka je wajen ganiʼn likita da gargawá domin áwò na hantà, ƙoda, ʼƴan gwailo da kuma mafitsari. Fitsari mai launi jaʼ ba abin wasa ba ne.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT