ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Gwamnatin tarayya ta dau kara akan wankewar da kotu tayi wa shugaban majalisar dattawa

a makon da ta gabata kotu ta wanke Bukola Saraki da laifufuka da ake tuhumar sa.

Senate President, Bukola Saraki

Gwamnatin tarayya tace wankewar da kotu tayi zai haifar da sakamako mara dadi wajen yaki da take yi na cin hanci da rashawa.

A ranar 14 ga watan yuni shugaban kotun Danladi Umar yayi watsi da karar don gwamnatin tarayya ta kasa gabatar da sheidu kwarara akan karar.

Wannan ya sa gwamnatin tarayya zata daukaka karar wankewar shugaban majalisar dattawa da kotun tayi don bata yarda da wankewar.

Babban lawya na gwamnatin tarayya a kan karar Mr. Rotimi Jacobs (SAN) da mataimakin shugaban yan wasiya na ma’aikatar sharia  Mr. Pius Akutah suka daukaka karar wankewar da kotu tayi inda suka ce hukunci da kotun ta dauka ba dai dai yake da kundun tsarin mulkin kasa.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT