Fim na farko da Rahama Sadau ta shirya da kanta ya amshi lambar yabo

"Rariya" tayi fiko akan "Yar fim" "Mansoor", "Dan kuka", "Zinaru" wajen zama mafificin fim daga masana'antar kannywood na bana

Shirin fim na farko da jarumar masana'antar shirya fina-finan hausa ta kannywood Rahama Sadau ta dauki nauyin fitarwa ya amshi lambar yabo a gasar City people Award na 2017.

"Rariya" tayi fiko akan "Yar fim""Mansoor", "Dan kuka" da "Zinaru" wajen zama mafificin fim daga masana'antar kannywood na bana.

A gasar City people awards wanda aka gabatar a garin Legas 8 ga watan Octoba manyan jaruman kannywood da dama sun amshi lambobin yabo game da irin rawan da suka taka wajen fitar da fitattun fina-finai bana.

An gabatar da shirin "Rariya" 26 ga watan Yuni a garin Kano da Abuja kuma tun da aka gabatar da ita ta samu haskawa a jihohi da dama a Arewacin Nijeriya.

Shirin wanda Yaseen Auwal ya bada umarni na bada labarin wasu yan matan jami'a da irin rayuwar da suke yi a makaranta.

"Rariya" ya siffanta irin sauyi na zamani da aka samu na kayan sawa da ake yayi, da irin na'urorin zamani da ake kawance dashi har ma da rayuwar karya da wasu dalibai keyi a makaranta.

Jarumai masu tauraro da suka haska a cikin shirin sun hada da Ali Nuhu, Sadiq Sani Sadiq, Hafsat Idris, Fati Washa, Maryam Booth da sauran su.

Za'a sako "Rariya" ga DVD nan ba da jimawa ba.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

Recommended articles

Top 10 African Countries with the highest inflation rates in 2022

Top 10 African Countries with the highest inflation rates in 2022

Organ Harvesting: Ekweremadu’s arrest in UK, what we know so far

Organ Harvesting: Ekweremadu’s arrest in UK, what we know so far

10 poorest African countries as of H1 2022, based on GDP per capita

10 poorest African countries as of H1 2022, based on GDP per capita

Ekweremadu, wife detained in UK over ‘child organ harvesting plot’

Ekweremadu, wife detained in UK over ‘child organ harvesting plot’

Tonto Dikeh nominated as deputy governorship candidate of Rivers State under ADC

Tonto Dikeh nominated as deputy governorship candidate of Rivers State under ADC

Inside the most expensive school in Ghana where kindergarten costs GHc176K a year

Inside the most expensive school in Ghana where kindergarten costs GHc176K a year

When and where to watch Super Eagles of Nigeria vs São Tomé and Príncipe

When and where to watch Super Eagles of Nigeria vs São Tomé and Príncipe

Owo attack: Buhari condemns killing of worshippers in Catholic Church

Owo attack: Buhari condemns killing of worshippers in Catholic Church

BREAKING: INEC confirms Machina, denies Lawan Yobe North senatorial seat

BREAKING: INEC confirms Machina, denies Lawan Yobe North senatorial seat