ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Rahama Sadau ta sha gaban kowa a kannywood a Instagram, mabiyan ta sun kai miliyan daya

Jarumar tayi murnar samun yawan mabiya miliyan daya a dandalin sadarwar a makon da ya shude.

Rahama Sadau

Bisa ga wannan sabon nasarar ita ce na farko a daga masana'antar Kannywood dake da wannan nasarar.

Ta nuna farin cikinta tare da yi dinbim masoyan ta godiya bisa soyayya da.

ADVERTISEMENT

Jaruman Kannywood dake dap da shiga sahun jarumar sun hada da Hadiza Gabon wanda take da (890,000)  da Ali Nuhu mai mabiya 843,000.

Akwai kuma Nafisa Abdullahi (736,000), Adam A.Zango (738,000), Maryam Booth (685,000).

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT