ADVERTISEMENT

Tauraruwar Kannywood da diyar ta wanda aka sanya ma suna Islam

Tsohuwar jarumar tayi ma jama'a godiya bisa addu'o'i da fatan alheri da suke mata

Allah ya albarkace ta da samun jaririyar a ranar 19 ga watan afrilu. Kamar yadda ta sanar an sanya ma diyar suna Islam.

A labarin da jaridar Rariya ta fitar, tsohuwar jarumar tayi ma jama'a godiya bisa addu'o'i da fatan alheri da suke mata sakamakon haihuwar da tayi.

A cewar ta "Ina kara godiya da irin fatan alkairi da addu'oi da na samu daga gareku, na gode sosai. Mun sanya ma Ya'rmu suna ISLAM".

Ta kara da "Allah kuma ya bar zumunci ya Albarkaci rayuwanmu baki daya.

ADVERTISEMENT

Wannan shine yar fari da ta samu aurenta da mijinta, Alhaji Usman Sani El-kudan,  wanda aka daura cikin ranar 6 ga watan janairu 2017.

Tsohuwar jarumar ta taka rawar gani yayin da take fim kuma tauraron ta ya haska matuka. Tana daya daga cikin jarumai mata da suka raya masana'antar fina-finan hausa bisa irin salon fitowar ta a shirin fim da dama.

Rahama ta fito a fina-finai da dama masu kayatarwa, cikin su akwai ''Birnin Masoya', 'Dan Marayan Zaki' da 'Karangiya'.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

Recommended articles

Despite $3 billion bailout, Ghana has essentially gone bankrupt

Despite $3 billion bailout, Ghana has essentially gone bankrupt

Police finally dig up Mohbad's body, autopsy to commence soon

Police finally dig up Mohbad's body, autopsy to commence soon

Burna Boy shows love to Ghanaian market women dancing to his song [VIDEO]

Burna Boy shows love to Ghanaian market women dancing to his song [VIDEO]

Top 10 African cities with the least affordable housing

Top 10 African cities with the least affordable housing

My marriage is sweeter than what you see online - Regina Daniels

My marriage is sweeter than what you see online - Regina Daniels

All the scientific reasons your breasts are not equal in size

All the scientific reasons your breasts are not equal in size

Davido, Zlatan, Falz, others attend Mohbad’s candlelight procession in Lagos

Davido, Zlatan, Falz, others attend Mohbad’s candlelight procession in Lagos

Pastor Jimmy Odukoya responds to queries on why he keeps dreadlocks

Pastor Jimmy Odukoya responds to queries on why he keeps dreadlocks

Goge Africa is concerned some BBNaija acts violate Nigeria's moral values

Goge Africa is concerned some BBNaija acts violate Nigeria's moral values

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT