Yan wasan sun ziyarci shugaban a fadar sa dake nan Abuja domin neman yardar sa kafin su bar kasar.
ADVERTISEMENT
Yan wasan Super Eagles sun gana da shugaban kasa a fadar sa
Yayi masu fatan alheri na samun nasara a gasar wanda za'a fara a cikin watan Yuni a kasar Rasha.
Shugaban tare da mataimakin sa da wasu jami'an gwamnatin da suka hada da ministan wasanni da na watsa labarai sun halarci ganawar.
Yan wasan zasu zarce zuwa kasar waje inda zasu taka leda kasar Czech Republic da Ingila a wasan sada zumunci kafin a fara gasar kofin duniya.
JOIN OUR PULSE COMMUNITY!
ADVERTISEMENT
Eyewitness? Submit your stories now via social or:
Email: eyewitness@pulse.ng
ADVERTISEMENT