Pulse.ng logo
Go

Ziyarar shugaban kasa zuwa Jigawa Kalli kyaututuka da sarkin Hadejia ya baiwa shugaba Buhari(hotuna)

Shugaban ya kai ziyarar kwana biyu jihar Jigawa ranar litinin 14 ga watan mayu domin kaddamar da wasu ayyuka da jihar ta aiwatar.

  • Published:
Kyuatar da sarkin Hadejia ya baiwa shugaba Buhari play

Kyuatar da sarkin Hadejia ya baiwa shugaba Buhari

(Instagram/buharisallau)

Shugaban kasa bai bar hadejia da hanu biyu ba, sarkin Hadejia ya bashi kyuatar kayan gara yayin da shugaban ya kawo mashi ziyara.

Shugaban ya kai ziyarar kwana biyu jihar Jigawa ranar litinin 14 ga watan mayu domin kaddamar da wasu ayyuka da jihar ta aiwatar.

Kyuatar da sarkin Hadejia ya baiwa shugaba Buhari play

Kyuatar da sarkin Hadejia ya baiwa shugaba Buhari

(Instagram/buharisallau)

Bayan aikin kaddamar da cibiyar ruwa da gwamnatin jihar ta gina a garin, shugaban ya kai ziyara fadar mai martaba sarkin hadejia, Adamu Abubakar Maje.

Kyuatar da sarkin Hadejia ya baiwa shugaba Buhari play

Kyuatar da sarkin Hadejia ya baiwa shugaba Buhari

(Instagram/buharisallau)

Kyuatar da sarkin Hadejia ya baiwa shugaba Buhari play

Kyuatar da sarkin Hadejia ya baiwa shugaba Buhari

(Instagram/buharisallau)

Cikin kyaututuka da sarkin ya baiwa shugaban akwai, doki da danyen kifi da gasasshe da cin-cin.

An samu wannan, daga cikin hotunan da hadimin shugaban ya wallafa a shafin sa na kafar sada zumunta ta Instagram.

Do you ever witness news or have a story that should be featured on Pulse Nigeria?
Submit your stories, pictures and videos to us now via WhatsApp: +2349055172167, Social Media @pulsenigeria247: #PulseEyewitness & DM or Email: eyewitness@pulse.ng. More information here.