Mawakin yana daya daga cikin jagorori da suka yi yaki wajen kawar da nuna wariyar babanci launin fata tare nuna wariya tsakanin yan kasar Afrika ta kudu.
ADVERTISEMENT
Shahararren mawakin nahiyar Afrika ya Rasu
Masekela wanda ya shahara a duniya bisa ga yanayin salon wakar shi ta busa kakaki mai dauke da tamburan nahiyar Afrika.
A wata takardar sanarwa da iyalin marigayin suka fitar, ya rasu ne a nan garin Johannesburg bayan ya sha fama da ciwon daji.
Ya rasu yana da shekaru 78 a duniya.
JOIN OUR PULSE COMMUNITY!
ADVERTISEMENT
Eyewitness? Submit your stories now via social or:
Email: eyewitness@pulse.ng
ADVERTISEMENT