ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Attajirin dan kasuwa tare da jikokin shi

Dan kasuwa Muhammed Indimi tare da jikokin shi yayin da yake murnar zagoyowar ranar haihuwar shi a kasar Andalus

Hotunan attajirin dan kasuwa Muhammed Indimi tare da jikokin sa yayin da yake murnar zagoyowar ranar haihuwar  shi kwanan baya.

An dau hoton a ƙasar Andalus yayin da yaje ƙasar.

Indimi wanda asali dan jihar Borno ne siriki ne ga shugaban ƙasa Muhammadu Buhari domin babban dan shi na auren diyar shugaban Zahra.

Ya shahara a harkan kasuwancin man fetur kuma sunan kamfanin sa shine Oriental Energy wanda ya ƙaddamar a 1990.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT