ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Sarkin kano ya kai ma mahaifiyar sa ziyara(Hotuna)

Mai Martaba Muhammad Sanusi na biyu ya kai ziyarar hawan babban daki ga mahaifiyar sa

Mai martaba ya yayi ma mahaifiyar adduar a ziyara da ya kai mata a.

Kalli yadda mai martaban ya shiga harabar muhallin uwan babban daki tare da kirarin fadawan sa cikin dattako nan kasa.

Allah ya jada ran mahaifiyar sarki da Sarkin Kano.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT