ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Fadar shugaban kasa tayi jan hankali game da shafin bogi da aka bude da sunan Yusuf Buhari a Instagram

Hadimin shugaban yayi wannan kiran ne sakamakon wani shafin bogi da aka bude dauke da sunan Yusuf Muhammadu Buhari.

Mataimakin shugaban kan fannin watsa labarai Femi Adeshina yayi kira ga jama'a da su hattara da shafin mai dauke da suna @ymbuhari domin na bogi ne kuma bata da dangantaka da Yusuf Buhari.

Hirar shi da manema labarai a garin Abuja ranar  talata 4 ga watan Satumba, hadimin shugaban yayi kira ga jama'a da su hattara da yin mu'amala da shafin.

"Ina mai sanar ma jama'a cewa Yusuf Muhammadu Buhari bai da wata shafi a kafafen sada zumunta"

ADVERTISEMENT

Ina kara bada shawara ga jama'a da suyi watsi da duk wata shafin bogi na iyalen gidan shugaban kasa halazalika ina kira ga masu aikata laifin da suyi hanzari su daina"yace.

Sarkin Kano na bogi

An kama matashin mai shekaru 20 bayan Sarkin ya sanar cewa baya kawance a shafukan sada zumunta don haka jama'a su kiyaye.

Kamar yadda wasu jama'a da suka yi mu'amala da shafin suka bayyana, matashin yana amfanin da shafin wajen neman bukatar kudi.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT