ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Manyan jarumai sun halarci bikin taya murna zagayowar ranar haihuwar Jaruma

Ali Nuhu, Adam A.zango, Nafisa Abdullahi, Hafsat Idris da Saratu Gidado sun taya abokiyar aikin murna

A jiya lahadi 26 ga watan nuwamba aka gabatar da bikin a garin Kano inda shahararrun jaruma sun halaro wajen taron domin taya abokiyar aikin murnan zagayowar wannan babban rana.

A baya mun sako kyawawan hotunan jaruma yayin da take murnar zagoyowar ranar haihuwar ta.

Cikin jaruman da suka halarci bikin har da tsoffin da kuma sabbin yan wasa dake tashe haka zalika shaharru gwanayen kannywood sun hallara.

ADVERTISEMENT

Cikin jaruman da suka gabata a bikin a bangaren maza akwai Ali Nuhu, Adam A.Zango, Ramadan Booth da mawaki Nura M.Inuwa.

A bangaren mata kuwa akwai Nafisa Abdullahi, Hafsa Idris, Sadiya Muhammed, Saratu Gidado (Daso), Amal Umar da Maryam Yahaya.

Shi wannan bikin ya samu bakoncin manyan baki kuma ita dai Halima Atete ta kasa boye farin cikin ta game da tsantsarn soyayya da dimbin masoyan ta suka nuna mata tare da fatan alheri da addu'o'i da aka yi mata a wannan ranar.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

Recommended articles

If you get these 5 messages on Valentine's Day, you are the side piece

If you get these 5 messages on Valentine's Day, you are the side piece

Valentine's Day: 10 perfect Nigerian songs for the Booless

Valentine's Day: 10 perfect Nigerian songs for the Booless

Valentine's Day: 10 timeless Nigerian love songs you should add to your playlist

Valentine's Day: 10 timeless Nigerian love songs you should add to your playlist

Here are foods to avoid during Lent

Here are foods to avoid during Lent

Top 5 coldest countries in the world

Top 5 coldest countries in the world

6 ways to survive the heat season in Nigeria

6 ways to survive the heat season in Nigeria

5 tips for fasting during the days of Lent

5 tips for fasting during the days of Lent

How to celebrate Valentine's Day when you are in a long-distance relationship

How to celebrate Valentine's Day when you are in a long-distance relationship

5 places to avoid if you're single on Valentine's Day

5 places to avoid if you're single on Valentine's Day

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT