ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Hadiza Gabon ta birge da wannan hotunan(hotuna)

Ganin hotuna da irin yadda ta birge mutum na iya cewa jarumar tayi ido hudu da wadanda take bin bashi kuma sakamakon ya haifar da farin ciki.

Jarumar dandalin fina-finan hausa ta wallafa hotunan  a shafin ta na Instagram wanda ya dauke hankalin masoyan ta da masu bibiyan shafin ta.

Daga ganin hotunan da irin fara'ar da take nuna ana iya cewa jarumar ta kai karshe da wadanda take bin bashin kudi.

Hadiza Gabon da wadanda take bin bashi

ADVERTISEMENT

Ga wadanda basu sani ba, a kwannan baya ne Hadiza Gabon tayi barazanar wallafa sunayen wadanda take bin bashi matukar basu yi gaggawar biyan ta ba.

A sakonnin da ta wallafa a shafin ta, jarumar shirin "Indo" ta nuna bacin ran ta ga abokan mu'amalar ta da take neman su biya ta bashin da suka ara.

kamar yadda ta sanar, ciki akwai kudin aikin da tayi ba gama biyanta da kuma kasuwanci da tayi shima ba'a biya ta kudin ta ba.

Da yawa daga cikin masu bibiyan ta kafafen sada zumunta sun goyi bayan matakin da ta dauka kuma sun koka kan yadda mutane ke cin bashi ba tare da nuna alamar biya.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT