ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Kalli tsokacin da Ado Gwanja yayi bayan wasan Nijeriya da Argentina

Sakamakon wasan ya jawo cece-kuce a kafafen watsa labarai da dama. Jama' a sun jinjina ma  yan wasan bisa dagiya da jaiircewa da suka nuna.

Wasan yan kwallon Nijeriya da kasar Argentina an tashi 2-1 inda kasar nahiyar kudancin Amurka ta samu galaba.

Yan kwallo Nijeriya sunyi iya bakin kokarin su wajen fidda kasar kunya sai dai hakan bai faru ba.

Shima Ado Gwanja, bai bata lokaci wajen bayyana ra'ayin shi game da wasan da kokarin da yan wasan suka yi a gasar bana.

ADVERTISEMENT

A sakon da ya fitar a shafin sa na Instagram cikin faifan bidiyo, mawakin ya taya sauran yan Nijeriya bakin ciki bisa abun abun da ya faru kana jinjina ma yan wasan.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT