Anyi wakar cikin harshen hausa kuma tana dauke da kidin zamani da salon hip-hop.

Abun mamakin game da wakar shine ganin yadda M.I yake wake cikin yaren hausa wanda mafi yawancin jama'a basa ganin shi yana yi.

Kalli bidiyo don nishadi da farin ciki.