ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Zamu goyi bayan duk wani  dan takara da ya zama gwanin PDP

Tsohon gwamnan jihar Sakkwato ya sanar da hakan ne yayin da ya gana da manema labarai a garin Bauchi ranar Lahadi 23 ga wata.

Bafarawa yace ba matsala bane ganin cewa cikin yan takarar zama gwanin jam'iya akwai gwamnan jihar sa, Aminu Waziri Tambuwal,  domin sun sha alwashin mara ma duk wanda yayi nasara baya a zaben.

Yace babban burin su shine su kwato kujerar mulkin kasa daga jam'iyar mai mulki ta APC.

Tsohon gwaman ya kara da cewa bai shigo siyasa don neman kudi, yace ya shigo ne domin yayi wa al'umma aiki kuma yana ganin shi yafi cancanta domin yana kwarewa a harkar siyasa duba da shekaru takwas da yayi a matsayin gwamnan Sakkwato.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT