ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

An tsinci yaro mai karancin shekaru yana talla cikin dare a garin Kaduna

Yaron dai ya bayyana cewa ya gaza komawa gide ne domin bai yi ciniki ba kuma idan har ya koma gida da hannu biyu ba zai ji da dadi ba

Yaron dai ya bayyana cewa ya gaza komawa gide ne domin bai yi ciniki ba kuma idan har ya koma gida da hannu biyu ba zai ji da dadi ba.

Kamar yadda wani suna Ishaq Galadima a Facebook, ya wallafa, ya ci karo da yaro a misalin karfe 10 na dare yana tallar mangwaro.

Ga yadda ya wallafa a shafin sa "Mun hadu da Wannan yaron jiya asabar da daddere misalin karfe 10pm na dare yana saida mangwaro yana kuka, Da muka tambaye shi me ya faru? Sai yace bai sayarba kuma idan ya koma gida zaayi masa duka.Don Allah iyaye ku kula da amanar da Allah ya damka muku.

Wannan abun takaicin bai yi ma wasu dadi ba, gannin karancin shekarun yaron.

ADVERTISEMENT

Jama'a na cigaba da yin Allah-wadai ga ire-iren wannan bakar wahala da yara ke fuskanta wanda ake ma taken bauta, musamman a arewacin Nijeriya.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT