Mun samu labari cewa akalla mutum 10 suka mutu yayin da yan kunar bakin wake suka kai hari a masallacin jami’ar Maiduguri asubancin ranar litinin 17 ga watan Yuli.
ADVERTISEMENT
Mutum 10 sun rasu sanadiyar farmaki da yan kunar bakin wake suka kai a masallaci
‘Yan kunar bakin wake sun tada bam a cikin masallaci yayin da ake sallar asuba
Har yanzu dai babu wata karin bayani game da harin amma bisa ga labarin Daily trust yan ta’adar sun tada bam a masallacin yayin da ake sallar asuba.
Jaridar sun ta kawo rahoto cewa mace ce ta kai harin.
Daily mail tace bam din ya fashe dai-dai karfe 5:30 a unguwar London ciki dake garin Maiduguri.
ADVERTISEMENT
Mun kara samun labari cewa an kai farmaki a wurare da dama a cikin babban birnin jihar Borno
JOIN OUR PULSE COMMUNITY!
ADVERTISEMENT
Eyewitness? Submit your stories now via social or:
Email: eyewitness@pulse.ng
ADVERTISEMENT