Advertisement
Muhammadu Bindow ya samu tikitin sake tsayawa takara
Governor Muhammadu Bindow of Adanawa
Bindow ya doke kanin uwargidan shugaban kasa, Halilu Ahmed da kuma tsohon shugaban hukumar EFFC, Nuhu Ribadu, wajen zama gwanin APC a zaben 2019.
Advertisement
Gwamnan jihar Adamawa, Muhammadu Jibrilla Bindow ya nasarar zama dan takarar gwamnan jamiyar APC a jihar Adamawa.
Advertisement
Bindow ya doke kanin uwargidan shugaban kasa, Halilu Ahmed da kuma tsohon shugaban hukumar EFFC, Nuhu Ribadu, wajen zama dan takarar APC a zaben 2019.
Shugaban kwamitin zaben jihar Adamawa na jam'iyar, Ahmed Jibrin ya sanar dashi a matsayin wanda ya lashe zaben da aka gudanar.
Shugaban ya sanar da haka ne a safiyar ranar Lahadi 7 ga watan Oktoba inda yace gwamnan ya samu kuri'u 193,656 yayin da sauran abokan takarar sa suka samu 15,738 da 8,364.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement
More from Pulse Nigeria
Advertisement