Advertisement

Shugaba Buhari ya dawo Nijeriya bayan ziyara da ya kai Amurka

Shugaban ya dawo birnin tarayya a daren ranar alhamis 3 ga watan Mayu
Advertisement

Shugaban ya dawo birnin tarayya a daren ranar alhamis 3 ga watan Mayu.

Advertisement

Manyan jami'an majalisar sa da jami'an tsaro sun tarbe shi a filin jirgin sama yayin da ya sauka.

Shugaban dai ya dawo bayan kwana  biyu da barin kasar Amurka. Fadar sa ta sanar cewa ya yada zango birnin London ne bisa wani dan gyara da aka yi ma jirgin dake tafiye dashi.

A ganawar da yayi da shugaban Amurka, shugabannin sun tattauna kan hanyoyin bunkasa harkar kasuwanci tsakaknin kasar Nijeriya da Amurka tare da hanyoyin kawo karshen ta'adanci.

Advertisement

Bayan ganawar da yayi da Donald Trump, shugaba Buhari ya gana da wasu yan kasu yan kasar Amurka kan yadda zasu zuba jari a kasar Amurka.

Advertisement
Latest Videos
Advertisement