Advertisement

Hoton Rahama Sadau tare da yan uwan ta da ya mamaye dandalin sadarwa

___8879754___2018___9___20___14___rahamasadau_41535899_142833686660770_1231454406577878240_n
___8879754___2018___9___20___14___rahamasadau_41535899_142833686660770_1231454406577878240_n
Jarumar Kannywood ta wallafa hoton wanda ya ja hankalin jama'a dandalin sadarwa na ita da sauran yan'uwanta mata.
Advertisement

Alhakika jaruma Rahama Sadau bata jinkiri wajen nuna ma duniya cewa tana alfahari da iyalen gidanta kuma daga ganin yadda take mara ma yanuwan ta baya tamkar a iya ce ta zama tamkar mataimakiyar mahaifiyar su.

Advertisement

Sanin kowa ne cewa tauraruwar da sauran kannen ta kyawawa ne amma yadda suka birge a cikin wannan hoton zai kara jaddada labarin haka a zukatan masoyan da masu bibiyan ta.

Ta wallafa hoton ne a shafin ta na dandalin sadarwa inda take nuna godiyan ta samun irin yan'uwa da take dasu.

Tun ba yau jarumar taka jan hankalin jama'a da kyawawan hotunan yan uwan ta, ko a kwanan baya ta fitar da wasu kayatattun hotuna yayin bikin murnar zagayowar ranar haihuwar yar uwan ta.

Advertisement
Latest Videos
Advertisement