Advertisement
Lamarin dai ya faru ne a shingen sojojin dake nan garin Damasak na jihar Borno a daidai karfe 6 na yamma.
Advertisement
Dakarun bataliya 145 na rundunar sojojin Nijeriya sunyi musayyar wuta da mayakan kungiyar taadan Boko Haram yayin da mayakan suka kawo farmaki shingen sojojin.
Advertisement
A labarin da kakakin rundunar sojojin Nijeriya Birgediya janar Texas Chukwu ya fitar, lamarin ya faru a yammacin ranar Laraba 12 ga wata.
Kakakin ya sanar da haka a shafin sa na Facebook tare da sanar cewa sojoji sun samu nasarar fatattaki yan ta'addan.
Lamarin dai ya faru ne a shingen sojojin dake nan garin Damasak na jihar Borno a daidai karfe 6 na yamma.
Barin wutar da sojojin suka yi da yan ta'addar ya biyo bayan kwana biyu da ministan yada labarai ya sanar cewa gwamnatin shugaba Buhari tayi nasarar rage illar da aika-aikar yan ta'ada a kasar.
Advertisement
Lai Mohammed ya fadi hakan ne a wajen taro kan batun tsaro da aka gudanar a garin Gusau babban birnin jihar Zamfara ranar litinin 10 ga watan Satumba
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement