Advertisement
Shugaban yayi sallamar bayan ya samu matsin lamba daga yan Nijeriya na yin haka bisa ga laifin almundahana da ake zargin su dashi
Advertisement
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kori sakataren gwamnatin kasa Babachir Lawal tare da shugaban hukumar tattara bayanan sirri ta NIA Ambasada Ayo Oke.
Advertisement
A wata sanarwan da kakakin shugaban Femi Adeshina ya fitar, shugaba Buhari ya amince da shawarwarin da kwamitin dake bincike akan manyan jami'an gwamnati biyu suka yi.
Boss Mustapha zai maye gurbin Babachir inda aka nada wata sabon kwamiti ta musamman mai dauke da mutum uku domin yin nazari akan ayyukan hukumar NIA.
Shugaban yayi sallamar bayan ya samu matsin lamba daga yan Nijeriya na yin haka bisa ga laifin almundahana da ake zargin su dashi.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement
More from Pulse Nigeria
Advertisement