Advertisement
Kalli yadda aka tilasta wani dan china ya kwasar kashi
A Chinese citizen living in Ghana was made to clean up a garden he messed up with human faeces.
An tilasta shi kwasar kashi bayan da aka kama yi yana yinta a wata lambu dake kasar Ghana.
Advertisement
Wani dan kasar China dake zaune a Ghana ya gamu da fushin alumma inda suka tilasta shi wajen kwasan kashin da yayi a wata lambu.
Advertisement
Mutanen sun kama shi a daidai sanda yake kashin. Kamar yadda za'a gani a cikin wani faifan bidiyo da ya mamaye kafafen sada zumunta, dan canan ya nemi afuwar wadanda suka tsare shi.
Duk da cewa bai kammala aikin da yake a lambun, baturen bai yi jayayya domin cigaba da aikin.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement