Advertisement
Gwamnatin jihar Filato ta kafa dokar hana fita
Advertisement
Riƙicin da ya barke tsakanin yan ƙabilar ibo da hausawa a garin Jos yayi sanadiyar asarar dukiyoyi da dama tare da raunata wasu.
Advertisement
Wani shaidar ganin ido yana cewa ta hanyar waya “ da kyar na kubuta, yanzu haka ban san inda iyaye na suke.
Mutane da dama sun ji rauni, ku fada wa yan sanda su zo su taimaka mana.”
Rikicin ya barke bayan gabatowar sojojin gidan shugaban yan faffutikar kafa kasar biyafara Nnamdi Kanu.
Sakamako riƙicin da ya barke tsakanin hausawa da yan kabilar Ibo mazaunin jihar Filato yasa gwamnatin jihar ta kafa dokar hana walwala.
Advertisement
Riƙicin yayi sanadiyar asarar dukiyoyi kimanin miliyoyi mai yawa.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement
More from Pulse Nigeria
Advertisement