Advertisement

Jaruma tayi karin haske kan jita-jitan dake yaduwa

Tace labarin bata da tushe domin bata yi haka ba kana ta kara da cewa shafin da aka danganta da ita kan lamarin, na bogi ne
Advertisement

Yayin da muka tuntube ta kan lamarin, jarumar ta sanar cewa bata da wata masaniya game da labari kuma bata yi tsokaci game da batun.

Advertisement

Jarumar ta nisantar da kanta da shafin wacce da ita aka danganta labarin, tace shafin bogi ne kuma bata da alaka da ita.

Tace labarin bata da tushe domin bata yi haka ba kana ta kara da cewa shafin da aka danganta ta da ita kan lamarin na bogi ne.

Daga karshe tayi Kira, na a ringa tabbatar da sahihancin labari kafin a yada

Duk da cewa doka, ya bata dama a matsayin ta na yar kasa, na goyon bayan dan takara mafi soyuwa a gare ta, jarumar. bata  nuna alamun akwai dan takara wanda take sha’awa.

Advertisement
Latest Videos
Advertisement