Advertisement

Kalli martanin wani dattijo kan kudirin tsayawa takara da shugaba Buhari yayi

Shugaba Buhari ya sanar da kudirin sake tsayawa takara a zaben 2019 a wajen taron jiga-jigan jam'iyar APC da aka gudanar a garin Abuja ranar 9 ga watan Afrilu
Advertisement

Shugaba Buhari ya fasa kwai inda ya sanar da kudirin zarcewa, sanarwar tasa ta tada kura indan har ga zuwa yanzu ana cece-kuce kan kudirin a kafafen sada zumunta. Inda wasu suka yi maraba da yunkurin wasu kuma basu goyin bayan neman da shugaban zai yi.

Advertisement

Kalli martanin da wannan dattijo ya bayar kan lamarin.

Shugaban kasa ya sanar da kudirin neman zarcewa a wajen taron shugabannin jam'iyar sa ta APC jim kadan kafin zarce zuwa kasar Ingila inda ya kai ziyarar aiki.

Advertisement
Latest Videos
Advertisement