Advertisement
Sanarwar tace an daga ranar dawowa da zama daga ranar 25 ga watan satumba zuwa ranar 9 ga watan Oktoba.
Advertisement
Majalisar dokokin tarayya ta daga ranar dawowa zaman majalisar dattawa da na wakilai.
Advertisement
Jakadan majalisar M.A. Sani Omolori ya sanar da labarin haka ya kanema labarai ranar lahadi 23 ga watan Satumba.
Yan majalisar zasu dawo bakin aiki dai-dai karfe 10 a safe na ranar Talatan 9 ga watan gobe.
Majalisar ta daga ranar dawowar ne bisa ga ayyukan zaben fidda gwani da jam'iyu zasu gabanin zaben 2019.
Tun a ranar 24 ga watan Yuli majalisar ta tafi hutu bayan da shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki, ya sanar da sauya shekar wasu daga cikin yan majalisar.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement