Advertisement
Gidan jaridar Leadership a yau suna al'fahari da tauraruwa
Advertisement

Fittaciyar yar wasan kwaikwayon masana'antar Kannywood ta samu sabon mukami daga gidan jaridar leadership a yau inda aka kaddamar da ita a matsayin jakadiya.

Advertisement

jarumar ta fitar da hoto yayin da ake kaddamar da ita a shafin ta na instagram

Leadership a yau jarida ce mai wallafa labarai da arshen hausa.

Advertisement
Latest Videos
Advertisement