Advertisement
Jarumai kama daga Sani Danja, Ali Nuhu, Maryam Yahaya, Hafsat Idris, Classiq, Nafisa Abdullahi, Rahama Sadau, Yakubu Muhammed zuwa Mansura Isa sun raya zagoyowar wannan rana.
Advertisement
Ranar litinin 1 ga watan Octoba alummar Nijeriya sun waye gari suna murnar zagayowar ranar samun yanci, suma jaruman arewa sun raya wannan ranar farin ciki.
Advertisement
Jaruman sun raya wannan ranar ta sakon da suka wallafa a shafukan su na kafafen sada zumunta.
Cikin su akwai mawaka da fitattun jaruman masana'antar kannywood.
Jarumai kama daga Sani Danja, Ali Nuhu, Maryam Yahaya, Hafsat Idris, Classiq, Nafisa Abdullahi, Rahama Sadau, Yakubu Muhammed zuwa Mansura Isa sun raya zagoyowar wannan rana.
Wasu da dama sun wallafa hotuna na musamman da suka dauka na taya murnar bikin cika shekara 58 sanye da riguna mai dauke da launin kasar tare da yin ado masu jan hankali.
Advertisement
Hakazalika wasun su sun kuma wallafa hotunan tutar Nijeriya a shafin su tare da rubuta sakon taya murna.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement