Advertisement

Kalli yadda Atiku ya tika rawa a bikin auren dan dan matar sa

An shirya kasaitaccen bikin a dakin taro na Madinat Jumeirah hotel dake Dubai
Advertisement

Tony wanda yake babban dan dan matar Atiku ya auri amaryar sa Whitney ranar asabar 12 ga watan Afrilu. An shirya kasaitaccen shagalin bikin a dakin taro na Medinat jumeirah hotel.

Advertisement

Daya daga cikin abubuwan da ya faru a wajen taron bikin shine yadda 'Turakin Adamawa' ya tika rawa a idon jama'a da manyan baki da suka halarci taron bikin.

Manyan baki da suka halarci bikin sun hada da sarakunan gargajiya da kuma jaruman masana'antar nishadantarwa ta Nijeriya ciki har da Ramsey Noah da dan wasan barkwanci Ayo makun wanda aka fi sani da.

Mahaifiyar angon ta canza sunanta zuwa Jamila bayan ta sauya addini zuwa musulunci.

Advertisement
Latest Videos
Advertisement