Advertisement
Sirri 5 da ya kamata ku sani game da wanda ya lashe big brother naija, Efe
Efe during his diary session
Bayan an yi watanni da kallon Efe, har yanzu akwai abubuwa da ba ku sani ba game da Efe.
Advertisement
An yi watanni hudu, 'yan Nijeriya na kallon Efe da kuma sauran yan takara zaune a cikin wani gida, da kuma yaƙin ƙoƙarin samun babban kyauta, shahara da kuma wani dandali na samun ci gaba a sana'arsu.
Advertisement
Da farko a cikin shirin, Efe ya sanar da kansa tare da ƙasƙantar da kansa. Masu sauraro sun ƙaunace shi. A lokacin Big Brother so ɗaya a ka kusa korar shi. A ranar fitar lahadi, ƙuri'un Efe bisa dari shine mafi yawa,ya nuna cewa zai lashe shirin.
A ƙarshen shirin, ba abun mamaki bane da aka ayyana Efe da cin nasara. Ya ja 57,61%  na zaɓen da aka haɗa, kashi uku bisa ga abun da Bisola ta samu, ita ce mai biye ma Efe.
Kun yi kallon Efe a Æ´an satin baya, amma ta yaya kuka san wanda ya lashe Big Brother Naija, ga abubuwa 5 game da Efe.
- Efe dan shekara 24 ne, an haife shi a Fabairu 25, 1993, ya na da tausayi, kyakkawar ɗabi'a, hikima, kuma yana son waƙa.
- Efe É—an Warri ne, a jihar Delta ,jihar da ta samar manyan jaruman Nijeriya kamar Richard Mofe Damijo, Omawumi, Bovi da sauransu.
- Efe mawaƙi ne mai yin waƙar 'rap", a watan Oktoba 2016 ya fito da wani EP mai laƙani 'Lagos', Jikin aikin na da waƙoƙi guda 14.
- Efe ya kammala karatu a jami'ar Jos, inda ya yi karatun tattalin arziki.
- Wizkid ma'aboci na Efe ne. har maganar sa a cikin Big Brother  "Based on Logistics" ya zama sananne sosai har Wizkid ya rubuta a shafin sa na twitter.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement
More from Pulse Nigeria
Advertisement