Advertisement

An binne mai siyar da abinci da makarar tukunya(Bidiyo)

Kalli bidiyon yadda aka binne mai siyar da abinci da makarar tukunya a kasar Ghana
Advertisement

Abun mamakin ya faru ne, a kasar Ghana kana bidiyon yadda lamarin ke gudana ya jawo hankula da dama a kafafen sada zumunta.

Advertisement

Kamar yadda Instablog9ja ta wallafa, za'a gan inda ake rawa da gawar cikin makarar.

Ita dai marigaiyar ta shahara ne a kasuwancin siyar da abinci kana anyi mata wannan ne don karrama ta bisa sana'ar da takeyi sanda take raye.

Advertisement
Latest Videos
Advertisement