Advertisement

Ƙungiyar Sapphire Foundation sun rarraba kayan taimako a Jihar Niger

Ƙungiyar Sapphire Foundation sun rarraba kayan taimako a Jihar Niger
Ƙungiyar Sapphire Foundation sun rarraba kayan taimako a Jihar Niger
Ƙungiyar Sapphire Foundation sun rarraba ma mutane masu tafiya da tsiraicinsu kayan taimako.
Advertisement

Mun kawo muku hotunan Birnin Amina a Jihar Niger, gari wanda mutane suna tafiya da tsiraicinsu domin rashin  sutura.

Advertisement

Maʼaikatan ƙungiyan sun kai ziyara zuwa Ƙaramar Hukuma na Rijau a Jihar Niger domin taimaka wa mutanen garin da sutura.

Yara, Manya, Mata da Mazaje, suna tafiya da tsiraici a wannan gari. Ƴan Ƙungiyar Sapphire Foundation sun kawo musu farin-ciki a yayin da sun kawo ma mutanen ƙauyen kayayyaki. Haka kuma mutanen sun ƙarbe su da farin-ciki.

Ana shawarwari da kuma shirin gina musu Makaranta. Menene ya hana Gwamnati, ƙungiyoyin addini da ƴan siyasa su ɗauki irin wannan mataki?

Advertisement
Latest Videos
Advertisement