Advertisement

Sun fito ga kasuwa, ya kamata ku je ku kalla

Fina-finan da ake ta sa ran fitowar su sun fito ga kasuwa, ya kamata ku kalle su
Advertisement

Ina masu bibiyan fina-finan hausa ta dandalin Kannywood, dama ta samu domin an sake wasu sabin fina-finai masu kayatarwa ga kasuwa.

Advertisement

Rariya shirin farko da Rahama Sadau ta shirya kuma wanda ya amshi lambar yabo kwanan baya a jihar Legas zuwa Abu hassan wanda Zaharadden sani da Adam A.Zango suka nuna gwanintar su a fagen fina-finai... da dai sauran su.

Ga fina-finan kamar haka;

Rariya

Kanwar dubarudu

Advertisement

Abu hassan

Mijin yarinya

Light And darkness

Fim wanda aka haska cikin harshen turanci.

Sun fito ga kasuwa ku nemi naku kada ku bari a baku labari.

Advertisement
Advertisement
Latest Videos
Advertisement