Advertisement

Buhari ya nada babban lauya a matsayin kakakin yakin neman zaben sa

Festus Keyamo yana daya daga cikin manyan lauyoyi yan gwagwarmaya kan kare yancin dan Adam.
Advertisement

Babban lauyan ya sanar da haka a shafin sa na kafar sada zumunta ta twitter tare da daura hoton wasikar da aka tura masa mai dauke da sa hannun Rotimi Ameachi wanda yake shugaban yakin neman zaben shugaban.

Advertisement

Shugaba Buhari ya sanar da kudirin sa na tsayawa takarar neman zarcewa ranar 9 ga wata yayin da yake ganawa da jiga-jigan jam'iyar sa ta APC.

Ya shahara bisa rawar da yake takawa wajen kiran jami'an gwamnatin kan aiwatar da ayyukan da aka zabe su suyi.

Advertisement
Latest Videos
Advertisement