Advertisement

‘Wasu Mutane na roƙo na in shiga APC,’ Gwamna ya ce

‘Wasu Mutane na roƙo na in shiga APC,’ Gwamna ya ce
‘Wasu Mutane na roƙo na in shiga APC,’ Gwamna ya ce
Duk da haka, ya ce ba zai shiga APC ba saboda wasu ƴan mambobin jam’iyyar sun ci amanar shugaban jam’iyyar, Bola Tinubu.
Advertisement

Gwamnan Jihar Ekiti, Ayo Fayose ya ce  wasu mutane na takura shi ya shiga  jama'iyyar adawa ta APC (APC).

Advertisement

Fayose duk da haka ya ce ba zai shiga APC saboda wasu mambobin sun ci amanar shugaban jam'iyyar, Bola Tinubu.

A cewar wata sanarwa ta kakakinsa, Idowu Adelusi, gwamnan ya yi wanan tsokacin a lokacin wani taro a Ado Ekiti.

‘Wasu mutane suna damu na da shiga APC, amma ba zan iya shiga ba. Tare da abin da suka sake biyan mutum kamar Asiwaju Tinubu? Ya yi aiki, kuma ya taimaka jam'iyyar samun nasara amma an jefar da shi. Wannan Jam'iyyar ba wanda zan iya sha'awar shiga bane, "Fayose ya ce bisa ga sanarwar.

"Wani abu da ba zan ƙyale ba shine walaƙanta shugabannin mu a Kudu. Shugabannin mu ciki har da Asiwaju Tinubu, dole ne a mutunta su, domin wulaƙanta su na a matsayin mari a fuska a kan dukan tseren yarabawa ne, "ya kara cewa.

Advertisement

Fayose a baya ya ce ba zai bar Peoples Democratic Party (PDP) ba, amma ko da idan ya yanke shawarar, shi ba zai koma APC ba, wanda ya bayyana a matsayin "jan teku."

Advertisement
Latest Videos
Advertisement