Advertisement

Gwamna ya bayyana ƙuri’un tsaro, karin bayanin albashi - ya na samun ribar N470,000 a kowane wata

Kaduna state governor, Nasir El-Rufai
Kaduna state governor, Nasir El-Rufai
Kakakin majalisar waƙilai, Yakubu Dogara ya ƙalubalanci El-Rufai ya bayyana albashin sa da kuma alawus bayan Gwamnan ya ce kasafin kuɗin NASS bai nuna gaskiya.
Advertisement

El-Rufa iya bayyana takaddar albashinsa a ranar Litinin, Afrilu 10, a mayar da martani ga wani ƙalubale daga kakakin majalisar waƙilai, Hon.Yakubu Dogara.

Advertisement

A cikakken bayani, da mataimakin gwamna na kafofin watsa labarai Samuel Aruwan ya saki, ya nuna cewa ya na samun ribar N470, 521,74 wata-wata.

Kashin na a haka :

Kudin shiga

Albashi  : N185,308.75,

Advertisement

Alawus na wahala : N370,617.50

Gross Pay; N555,926.25,

PAYE: N85,404.5

Net Pay : N470,521.74

Ƙuri'un tsaro ta Gwamnan na 2017 N4.556bn. Wannan ya haɗa da siyar da kuma jona kamara na CCTV na  Kulawa da Sanya ido, siyar  Geo-position interceptor da gane wuri na GSM UMTS System domin daɗile / gano masu sata, 'GSM na kira da kuma siyan  Drones / Unmanned Aerial Vehicles (UAV).

Advertisement

Satin da ya gabata, El-Rufai ya suka Majalisar Dokoki ta ƙasa (NASS), da cewa kasafin kuɗin su ta  asa nuna gaskiya.

Ya nemi Majalisar su samar da ƙarin bayani a kan N115 biliyan na NASS kasafin kudi na 2016

A mayar da martani ga wannan, Dogara, ya ƙalubalanci El-Rufai ya nuna wa jama'a albashin sa da kuma ƙuri'un tsaro.

Advertisement
Latest Videos
Advertisement