Advertisement
Shugaban ya sanar da haka a taron shugabannin jam'iyar APC dake gudana a hedkwatar jam'iyar dake Abuja
Advertisement
Wannan labarin ya fito a wata sanarwa da hadimin sa Bashir Ahmad ya fitar a shafin sa na kafar sada zumunta ta twitter.
Advertisement
Bashir ya rubuta cewa shugaban ya amince da neman zarcewa a kujerar mulkin kasa. A bayanin da ya wallafa, za'a fitar da karin bayanai kan matakin da ya dauka nan ba da jimawa ba.
Shima gwamnan jihar Kaduna malam Nasir El-rufai ya tabbatar da labarin inda ya nuna farin cikin sa a sakon da ya wallafa a shafin sa na twitter.
Shugaban ya sanar da haka a taron shugabannin jam'iyar APC da aka gudanar safiyar yau.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement