Advertisement
Akalla mutum sama da 1300 suka mutu sakamakon hare-haren da yan ta'ada suka kai a jihar na tsawon shekaru 7
Advertisement
Hakazalika an raunata mutum sama da dubu biyu kuma gidaje da gonaki fiye da dubu goma aka lalata a jihar.
Advertisement
Bayanan sun fito yayin da gwamnatin taraya ta tura rundunar sojojin sama jihar domin taimakwa wajen kawo karshen ta'adanci a jihar.
A labarin da BBC ta fitar, sakataren gwamnatin jihar Farfesa Abdullahi Muhammed ya shaida cewa, gwamnati tana cigaba da bada kudade da sauran kayyakin sassauci ga wadanda lamarin ya shafa.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement
More from Pulse Nigeria
Advertisement