Advertisement

Abun al'ajabi ya faru a jihar Yobe

Jita-jita na yaduwa na cewa ainihin mai dabbar yana lalata da ita shiyasa ta haifi ya'ya masu sifar mutum
Advertisement

Wani abun al'ajabi ya faru a arewacin Nijeriya inda wata akuya ta haifin 'yan uku wanda biyu cikin su suna dauke da siffar mutum.

Advertisement

Lamarin ya faru ne a garin Potiskum dake jihar Yobe bisa ga yadda Dokin Karfe ta fitar a shafin ta ta facebook.

Jita-jita dake yaduwa aduniyar gizo na cewa ainihin mai akuyar yana lalata da ita shiyasa ta haifi ya'ya masu sifar mutum.

Advertisement
Latest Videos
Advertisement