Advertisement
Wani jami’in hukumar yan sanda ya aikata abun taƙaici yayin da aka yi mai bidiyo yana bacci a kwata bayan ya koshi da giya
Advertisement
Wani dan sanda ya kara janyo wulakanci ga jami’an tsaro bayan an kama shi yana bacci a kwata bayan arrangamar da yayi da kwalaben giya.
Advertisement
Bisa ga shaidar wani mai shaidar gani da ido yayi, jami’in ya bar inda ya tsaro bayan kammala aiki zuwa wajen da ake siyar da giya inda yayi mankas har ya fita ayacin shi.
A hanyar shi na zuwa gida ne dan sandan ya dan kishingida shine a ganin sa babu inda ya dace yayi haka illa kwata.
Ganin shi a wannan yanayin yan unguwar suka dauki hoton shi tare da yin bidiyo har aka tura yanar gizo.
Ga bidiyon nan kasa;
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement
More from Pulse Nigeria
Advertisement