Advertisement

Yadda yan sanda sun lakada wa wani jami'in hukumar kula da hanya dukan tsiya (Bidiyo)

Two policemen have been captured beating up a LASTMA official at a busy bus-stop in Lagos. One of the police officers reportedly disobeyed a traffic rule.
Two policemen have been captured beating up a LASTMA official at a busy bus-stop in Lagos. One of the police officers reportedly disobeyed a traffic rule.
Kamar yadda za'a gani a cikin wannan faifan bidiyon da ya mamaye kafafen sada zumunta, yan sanda sun ba hamata iska inda suka cika fuskar jami'in LASTMA da naushi.
Advertisement

Abun name ya samu ga masu kallo inda wasu jamian rundunar yan sanda suka lakada ma wani jamiin hukumar kula da hanya ta jihar Lega (LASTMA) duka.

Advertisement

Lamarin ya faru ne a dai-dai garin Obanikoro dake nan birnin Legas.

Kamar yadda wani shaidar gani da ido ya bayyana, rigimar ta faru ne yayin da jami'in Lastma ya tsare motar yan sandan bayanda suka shiga layin da aka kebe ma motocin BRT.

Yan sandan sun nuna bacin ransu bisa ga faruwar hakan inda a nan suka lakada masa duka har ya kai ga yayi gudun neman tsira.

Advertisement
Latest Videos
Advertisement