Advertisement
Gwamnan ya umurci shi da ya sadaukar da kansa domin ɗaukan alhakin dake tare da mukamin kuma yayi amfani da ƙwarewarsa wajen bunkasa harkan kasuwanci a jihar
Advertisement
Gwamnan jihar Sokoto Alhaji Aminu Tambuwal ya nada Malam Muhammadu Buhari Dasuki a matsayin shugaban ƙamfanin zuba jari na jihar (Sokoto investment company Ltd).
Advertisement
A wata takarda da kakakin sa Bashir Imam Imam ya fitar ranar talata 12 ga watan Satumba 2017 gwamnan ya ce sabon shugaban ƙamfanin Sokoto investment company zai shigo ne da ƙwarewarsa don bunkasa ƙamfanin.
Gwamnan ya umurci shi da ya sadaukar da kansa domin daukan alhakin dake tare da mukamin kuma yayi amfani da ƙwarewarsa wajen bunkasa harkan kasuwanci a jihar.
Dan ɗan marigayi sultan na sokoto Alhaji Ibrahim Dasuki zai maye gurbin tsohon shugaban ƙamfanin marigayi Aliyu Bala Sokoto wanda ya rasu ranar 19 na watan Yuli.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement
More from Pulse Nigeria
Advertisement